Acts 16:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai gadin kurkukun ya kira a kawo fitilu, ya ruga ciki ya fāɗi yana rawan jiki a gaban Bulus da Sila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَيْغَادِنْ یَنْ كُرْكُكُ يَثٜىٰ عَكَٰوُاْ ڢِتِلُ؞ سَيْ يَيِ وُڢْ يَشِغَ ثِكِ، يَڢَاطِ أَغَبَنْ بُلُسْ دَ سِيلَ، يَنَ ضَوَرْ جِكِے دُوانْ ڟُواْرُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai yari ya ce a kawo fitilu, ya yi wuf ya ruga ciki, ya fāɗi gaban Bulus da Sila, yana rawar jiki don tsoro.