Acts 16:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya so ya ษauke shi a tafiyar, saboda haka ya yi masa kaciya, domin Yahudawan da suke da zama a wurin, don duk sun san cewa mahaifinsa mutumin Hellenawa ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุณู ููุณููุงู ุชูู
ููุงูุชู ููุฑููู ุดูุ ุฏููุงูู
ููู ุญููู ููุทูููููููฐุดู ูููู ู
ูุณู ููุงุซููู ุณูุจููุงูุฏู ูููููุฏูุงูููู ุฏูุณูููููฐ ููุทูููููู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏููู ุณููู ุณููู ุจูุงุจูููุณู ุจูููููฐููููฐููููฐ ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bulus ya so Timoti ya rako shi, har ya yi masa kaciya saboda Yahudawan da suke waษannan wurare, don duk sun san ubansa Bahelene ne.