Acts 16:33 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan saโ€™a na daren, mai gadin kurkukun ya ษ—auke su ya wanke musu raunukansu; nan take aka yi masa baftisma da dukan iyalinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒูœู‰ูฐุณูุŒ ูŠูŽูˆูŽู†ู’ูƒูœู‰ูฐ ู…ูุณู ู…ููŠูƒูู†ู’ุณูุž ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ู†ูŽู†ู’ ูƒููˆูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู ู…ูŽุณูŽ ุจูŽฺขู’ุชูุณู’ู…ูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุนููŠูŽู„ูู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan take da daddaren nan ya ษ—ebe su, ya wanke musu raunukansu. Nan da nan kuwa aka yi masa baftisma da dukan iyalinsa.

Recommended Reading