Acts 16:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da gari ya waye, sai alƙalan suka aika ma’aikatansu wajen mai gadin kurkukun da umarni cewa, “Ka saki mutanen nan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَرِ يَوَايٜىٰ، أَلْڧَلَنْ سُكَ عَيْكُواْ یَنْ سَنْدَا دَ عُمَرْنِ ثٜىٰوَ «أَسَكِ مُتَنٜىٰنَّنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da gari ya waye, sai alƙalan suka aiko dogarai, suka ce, “Suka ce a saki mutanen nan.”