Acts 16:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Bulus ya ce wa maโaikatan, โSun yi mana dลซka a fili ba tare da shariโa ba, ko da yake mu โyan ฦasar Roma ne, suka kuma jefa mu cikin kurkuku. Yanzu suna so su fitar da mu a ษoye? Aโa! Sai dai su zo da kansu su rako mu waje.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูููุณู ููุซูููฐู
ูุณู ยซุงููููุ ุงููุบูุจููู ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ู
ููู ุจูููููุ ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ุงูููููู ู
ููู ุดูุฑููุนูุจูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ู
ูู ุฑููุงูู
ูุงููุง ููููฐุ ุณููู ููู
ู ุฌูููฐฺขูู
ู ุซููููู ููุฑูููููุ ููููุฐู ููู
ู ุฐูุงุณฺูขูุชูุฑู ุฏูู
ูู ุนููปููุงูููููฐุ ุงููููุง! ุณููู ุฏููู ุณูุฐููุงู ุฏูููููุณู ุณฺูขูุชูุฑู ุฏูู
ููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Bulus ya ce musu, โAi, a fili suka daddoke mu, ba ko bin ba'asi, mu ma da muke Romawa bisa ga 'yangaranci, suka jefa mu a kurkuku, yanzu kuma sฤ fitar da mu a ษoye? Sai dai su zo da kansu su fito da mu.โ