Acts 16:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ma’aikatan suka faɗa wa alƙalan wannan, da suka ji cewa Bulus da Sila Romawa ne, sai suka ji tsoro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ یَنْ سَنْدَنْ سُكَجٜىٰ سُكَ ڢَطَا وَ أَلْڧَلَنْ وَنَّنْ مَغَنَ؞ أَلْڧَلَنْ كُوَ سُكَجِڟُواْرُواْ دَ سُكَجِ وَيْ بُلُسْ دَ سِيلَ رُواْمَاوَا نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dogarai suka shaida wa alƙalan wannan magana. Su kuwa da suka ji Bulus da Sila Romawa ne suka tsorata.