Acts 16:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da dare Bulus ya ga wahayin wani mutumin Makidoniya yana tsaye yana roฦonsa cewa, โKa zo Makidoniya ka taimake mu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฏูุฑูููฐ ุจูููุณู ููุบู ุฑูุนูููุ ุงูู ุฑูุนูููุฑู ูููู ููุบู ูููู ู
ูุชูู
ููู ฺงูุณูุฑู ู
ูููุฏููุงููููู ูููู ฺูููููฐุ ูููู ุถููุงฺูงููุงููุณู ูููู ุซูููฐูู ยซููุฐููุงู ู
ูููุฏููุงููููู ููุชูููู
ูููููฐู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wata rana da daddare aka yi wa Bulus wahayi, ya ga wani mutumin ฦasar Makidoniya na tsaye, yana roฦonsa yana cewa, โKa ฦetaro Makidoniya, ka taimake mu mana.โ