Acts 17:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yahudawan da suke a Tessalonika suka ji cewa Bulus yana waโazin maganar Allah a Bereya, sai suka je can ma, suna zuga taro suna kuma tฤ da hankalinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏู ูููููุฏูุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุงูู ุชูุณููููุงููููู ุณูููุฌู ุซูููฐูู ุจูููุณู ูููู ูููู ุดูููฐููุฑู ููููู
ูุฑู ุงูููููู ุนูุจูุฑููู ู
ูุงุ ุณูููุฌูููฐ ุณููู ุฐูุบู ุฌูู
ูุนู ุนูุซููู ุณููู ุชูุงุฏู ุญูููููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da Yahudawan Tasalonika suka ji labari Bulus yana sanar da Maganar Allah a Biriya ma, suka je suka zuga taro masu yawa a can ma, suna ta da hankalinsu.