Acts 17:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata ฦungiyar Afikuriya da kuma masu bin ussan ilimin Sitoyik suka fara gardama da shi. Waษansunsu suka ce, โMene ne mai surutun nan yake ฦoฦarin faษi?โ Waษansu suka ce, โKamar yana waโazin baฦin alloli ne.โ Sun faษa haka ne domin Bulus yana waโazin labari mai daษi game da Yesu da kuma tashin matattu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููููู
ู ููุทูููุณู ุงููุจูููุฑููููู ุฏู ุณูุชููุงูููููุงููุง ู
ูุงุณู ุนูููู
ู ุณููููู ู
ูููููุฑู ุฏูุดูุ ููุทูููุณูููุณู ุณูููุซูููฐ ยซู
ูููฐููููฐููููฐ ููููููู ู
ููู ุณููุฑููุชู ููููููฐุณููุงู ููุซูููฐุยป ููุทูููุณู ุณูููุซูููฐ ยซููู
ูุฑู ู
ููููููู ููุนูุธููู ููุทูููุณู ุงููููููุงููู ููููฐ ุฏูุจู ููููููุจูุยป ุณููู ฺขูุทู ุญููู ุบูู
ูุง ุจูููุณู ูููู ูููู ููุนูุธู ุนููููู ุนููุณูููฐ ุฏู ููู
ู ุชูุงุดูููุณู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Har wa yau kuma waษansu Abikuriyawa da Sitokiyawa masu ilimi suka ci karo da shi. Waษansu suka ce, โMe wannan mai surutu yake nufi?โ Waษansu kuwa suka ce โGa alama, mai yin wa'azin bฤฦin alloli neโโ domin kawai yana yin bisharar Yesu, da kuma tashi daga matattu.