Acts 17:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bulus ya miƙe tsaye a tsakiyar taron Areyofagus ya ce, “Ya ku mutanen Atens! Na dai lura cewa ta kowace hanya ku masu addini ne ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ بُلُسْ يَتَاشِ ڟَيٜىٰ أَغَبَنْ مَجَلِسَرْ، يَثٜىٰ «كُو مُتَنٜىٰنْ أَتِنَ، نَلُورَ ثٜىٰوَ كُو مَاسُسُوانْ بِنْ أَدِّينِ نٜىٰ سُواْسَيْ تَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bulus ya miƙe a tsakiyar Tudun Arasa, ya ce, “Ya ku mutanen Atina, na dai lura, ku masoyan ibada ne ƙwarai, ta kowane fanni.