Acts 17:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAllahn da ya halicci duniya da kome da yake cikinta shi ne Ubangijin sama da ฦasa, ba ya kuma zama a haikalin da aka gina da hannuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููููู ุฏู ููุญูููุซูู ุฏููููููุง ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุซูููููุชูุ ุดููููููฐ ุนูุจูููโุบูุฌููู ุณูู
ู ุฏู ฺงูุณูุงุ ุจูุงูู ููู
ู ุฐูู
ู ุงูู ูููููููููู ุฏู ู
ูุชูู
ู ููุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allahn da ya halicci duniya da dukkan abin da yake cikinta, shi da yake Ubangijin sama da ฦasa, ba ya zama a haikalin ginin mutum.