Acts 17:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga mutum ษ—aya, ya halicci kowace alโ€™ummar mutane, don su zauna a duk duniya; shi ne kuma ya ฦ™addara lokuta bisa ga tsarinsu da kuma inda za su kasance.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุญูŽู„ูุซู‘ู ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽ ุฏูŽุบูŽ ู…ูุชูู…ู’ ุบูุฏูŽุงุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุงู”ูŽุฏููƒูŽู†ู’ ฺขูุณู’ูƒูŽุฑู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุž ูŠูŽุดูุฑู’ูŠูŽ ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ุณู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูˆูุฑูŽุงุฑูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ุนูู…ู‘ูŽ ุฐูŽุงุชูŽ ูƒูŽุณูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne kuma ya halicci dukkan al'umma daga tsatso ษ—aya, domin su zauna a dukan sararin duniya, ya kuma ฦ™ayyade zamanansu da iyakokin ฦ™asashensu,