Acts 17:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya yi wannan domin mutane su neme shi mai yiwuwa kuma su lalluba su same shi, ko da yake ba shi da nisa daga kowannenmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽูŠู ุญูŽูƒูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูู†ูœู‰ูฐู…ูœู‰ูฐุดูุŒ ูƒููˆุงู’ ูˆูŽุชูŽฺงููŠู„ูŽ ุฐูŽุงุณู ู„ูŽู„ูุจูŽ ุณูุณูŽุงู…ูœู‰ูฐุดูุŒ ูƒููˆุงู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽูŠู’ูŠูู†ูœู‰ูฐุณูŽ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ู‘ูœู‰ูฐู†ู’ู…ูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wato nufinsa shi ne su neme shi, ko watakila sฤ laluba su same shi, alhali kuwa ba ya nesa da kowane ษ—ayanmu.