Acts 17:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘Gama a cikinsa ne muke rayuwa muke motsi muka kuma kasance.’ Yadda waɗansu mawaƙanku suka ce, ‘Mu zuriyarsa ce.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، « ‹تَغَرٜىٰشِينٜىٰ مُكٜىٰ رَايُوَا، مُكٜىٰ مُواْڟِ، مُكَ كُمَ كَسَنْثٜىٰ؞› «يَدَّ وَطَنْسُ مَوَاڧَنْكُ مَا سُكَ ڢَطَا ثٜىٰوَ ‹حَڧِيڧَ، مُو مَا ذُرِيَرْسَثٜىٰ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin ‘Ta gare shi ne muke rayuwa, muke motsi, muka kuma kasance,’ kamar yadda waɗansu mawaƙanku ma suka ce, ‘Hakika, mu ma zuriya tasa ce.’