Acts 17:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaboda haka da yake mu zuriyar Allah ce, kada mu yi tsammani cewa kamannin Allah yana kama da zinariya ko azurfa ko dutse, siffar da mutum ya ฦago ta wurin dabararsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุชููุงู ุฏูููููููฐ ู
ูู ุฐูุฑูููุฑู ุงูููููู ููููฐุ ุงููููุ ุจููู ููู
ูุงุชู ู
ููู ฺูู
ูููู ุงูููููู ูููู ููู
ู ุฏู ููุชู ุตฺูขููุฑู ุธููููุงุฑูููุ ูููุงู ุชูุงููุธูุฑฺูขูุงุ ูููุงู ุชูุฏฺูููููฐุจูุ ููุฏูู ู
ูุชูู
ู ฺููงูููฐุฑู ุฏู ุฏูุจูุฑูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, da yake mu zuriyar Allah ne, ai, bai kamata mu tsammaci Allah na kama da wata surar zinariya, ko ta azurfa, ko ta dutse ba, wadda mutum ya ฦago ta dabararsa.