Acts 17:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yana musu bayani da tabbatarwa cewa dole Kiristi ya sha wahala ya kuma tashi daga matattu. Ya kuma ce, โWannan Yesu da nake sanar muku shi ne Kiristi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ู
ูุณู ุจูููุงููุ ูููู ููู
ู ุชูุจููุชูุฑู ู
ูุณู ุซูููฐูู ุฏููุงูููููฐููููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ููุดูุง ููููููุ ููููู
ู ุชูุงุดู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุ ุจูููุณู ููููู
ู ุซูููฐ ยซ ุนููุณูููฐ ููููู ุฏู ููููููฐ ุณูููุฑู ู
ูููุ ุดููููููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
yana yi musu bayani, yana kuma tabbatarwa, cewa lalle ne, Almasihu yฤ sha wuya, ya kuma tashi daga matattu. Ya kuma ce, โYesun nan da nake sanar muku, shi ne Almasihu.โ