Acts 17:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ya sa ranar da zai yi wa duniya shariโa da adalci ta wurin mutumin da ya naษa. Ya riga ya ba da tabbacin wannan ga dukan mutane ta wurin tฤ da shi daga matattu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ููุง ุดูุฑููู ุฑูุงููุฑู ุฏู ุฐูููุฐููุงู ูููู ููุฏููููููุง ุดูุฑููุนู ุชูุบูุณููููู ุชูููุฑููู ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุฐูุงูปูุงุ ุงูููููู ููุจูุงุฏู ุชูุจููุซููู ููููููู ุบู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ุชูููุฑููู ุชูุงุฏู ู
ูุชูู
ูููููู ุฏูุบู ู
ูุชูุชูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
tun da yake ya tsai da ranar da zai yi wa duniya shari'a, shari'a adalci, ta wurin mutumin nan da ya sa, wannan kuwa ya tabbatar wa dukan mutane, da ya tashe shi daga matattu.โ