Acts 17:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka ji haka, sai hankalin taron da na mahukuntan birnin ya tashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ مُتَنٜىٰنْ غَرِنْ دَ شُوغَبَنِّنْ غَرِ سُكَجِ وَنَّنْ، سَيْ حَنْكَلِنْسُ يَتَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mutanen gari da mahukunta suka ji wannan, hankalinsu ya tashi.