Acts 18:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Bulus ya zauna a nan har shekara ɗaya da rabi, yana koya musu maganar Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُلُسْ يَذَوْنَ أَوُرِنْ حَرْ شٜىٰكَرَا طَيَ دَ وَتَا شِدَ، يَنَ تَكُواْيَرْ مُسُ كَلْمَرْ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Bulus ya zauna a nan har shekara ɗaya da wata shida, yana ta koyar da Maganar Allah a cikinsu.