Acts 18:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A daidai sa’ad da Bulus yana shirin yin magana, sai Galliyo ya ce wa Yahudawan, “Da a ce ku Yahudawa kuna gunaguni game da munafunci, ko kuma wani babban laifi, da sai in iya sauraronku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُلُسْ يَنَ شِرِنْ يَيِ مَغَنَ كٜىٰنَنْ، سَيْ غَلِيُواْ يَثٜىٰ وَ يَهُودَاوَا «دَمَا وَنِ لَيْڢِے يَيِ، كُواْ مُوغُنْ لَيْڢِے دَ سَيْ إِنْجِيكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bulus na shirin yin magana ke nan sai Galiyo ya ce wa Yahudawan, “Ku Yahudawa! Da ma wani laifi ya yi, ko munafunci, da sai in iya sauraronku.