Acts 18:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai duk suka juya kan Sostenes shugaban majami’a suka yi masa dūka a gaban kotun. Amma Galliyo ko yă kula.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دُكَنْسُ سُكَ كَامَ سَسْتَنِسْ شُوغَبَنْ مَجَمِعَرْ، سُكَيِمَسَ دُوكَ أَغَبَنْ طَاكِنْ شَرِيعَ؞ عَمَّا غَلِيُواْ بَيْ كُواْ كُلَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai duk suka kama Sastanisu, shugaban majami'a, suka yi masa dūka a gaban gadon shari'a. Amma Galiyo ko yă kula.