Acts 18:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka isa Afisa, inda Bulus ya bar Firiskila da Akwila. Shi kansa ya shiga majami’a ya kuma yi muhawwara da Yahudawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَ كَيْ أَڢِسَ، عَثَنْ نٜىٰ بُلُسْ يَبَرْ بِرِسْكِلَ دَ عَكِيلَ، شِيكُوَ يَشِغَ مَجَمِعَ يَيِ مُهَوَرَ دَ يَهُودَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka isa Afisa, a can ne kuma ya bar su, shi kuwa ya shiga majami'a ya yi muhawwara da Yahudawa.