Acts 18:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can ya sadu da wani mutumin Yahuda mai suna Akwila, ษan garin Fontus, wanda ya je can ba da daษewa ba daga Italiya tare da matarsa Firiskila, gama Kalaudiyus ya umarci dukan Yahudawa su bar Roma. Sai Bulus ya tafi yฤ gan su,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุซููู ููุชูุฑูุฑู ุฏู ูููู ุจููููููุฏูููฐ ู
ููู ุณูููู ุนููููููุ ุทููู ุบูุฑููู ฺขููุงููุชูุณูุ ุนูููููู ุฏู ู
ูุงุชูุฑูุณู ุจูุฑูุณููููู ุจูุณู ุฏูุทูููฐ ุฏู ุฐูููุง ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ุงููุชูุงูููู ุจูุ ุฏููุงูู ููููููุฏูููุณู ูููู ุฏููุงูููุง ุซูููฐูู ุฏููููู ูููููุฏูุงููุง ุณูุจูุฑู ุฑููุงูู
ูุ ุณููู ุจูููุณู ููุฌูููฐ ููุฑูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Can ya tarar da wani Bayahude mai suna Akila, asalinsa kuwa mutumin Fantas ne, bai daษe da zuwa daga ฦasar Italiya ba, tare da mata tasa Bilkisu, don wai Kalaudiyas ya umarci dukan Yahudawa su bar Roma. Sai Bulus ya je wurinsu.