Acts 18:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da suka roƙe shi ya ƙara ’yan kwanaki da su, bai yarda ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ ضُواْڧٜىٰشِ يَطَنْ ڧَارَ ذَمَ أَوُرِنْسُ، عَمَّا بَيْ يَرْدَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka roƙe shi ya ƙara jimawa a wurinsu, amma bai yarda ba.