Acts 18:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da yake barin wurin, ya yi alkawari cewa, “Zan dawo in Allah ya yarda.” Sa’an nan ya tashi daga Afisa a jirgin ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دَ ذَيْبَرْسُ، يَثٜىٰ «ذَنْ دَاوُاْ وُرِنْكُ عِدَنْ اللَّهْ يَيَرْدَ؞» سَعَنً يَتَاشِ دَغَ أَڢِسَ أَجِضْغٍ ضُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dai ya yi bankwana da su, ya ce, “Zan dawo wurinku in Allah ya so.” Sa'an nan ya tashi daga Afisa a jirgin ruwa.