Acts 18:25 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An horar da shi a hanyar Ubangiji, ya kuma himma ฦ™warai a magana, ya kuma yi koyarwa game da Yesu, daidai, ko da yake baftismar Yohanna ce kaษ—ai ya sani.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู†ู’ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ ุฏูŽุดู ุซููƒูู†ู’ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู ุž ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ู†ููˆู†ูŽ ฺจููˆุฐููˆุงู’ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ ุซููƒูู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุŒ ูŠูŽู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุนูŽูŠู’ู†ูุญูู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ฺขูŽุง ุจูŽฺขู’ุชูุณู’ู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุญู’ูŠูŽู‰ ูƒูŽุทูŽูŠู’ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽุณูŽู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An karantar da shi tafarkin Ubangiji, da yake kuma muhimmanci ne ฦ™warai, yakan yi ta magana kan al'amuran Yesu, yana kuma koyar da su sosai, amma fa baftismar Yahaya kaษ—ai ya sani.