Acts 18:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Sila da Timoti suka iso daga Makidoniya, sai Bulus ya ba da kansa ga yin waโazi kaษai, yana tabbatar wa Yahudawa cewa Yesu shi ne Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณูููู ุฏู ุชูู
ููุงูุชู ุณูููุฐููุงู ุฏูุบู ู
ูููุฏููุงูููููุ ุจูููุณู ููุจูุงุฏู ุฏููููู ูููุงูููุซูููุณู ุนููููู ูููู ููุนูุธูุ ูููู ุชูุจููุชูุฑู ูู ูููููุฏูุงููุง ุซูููฐูู ุนููุณูููฐ ุดููููููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Sila da Timoti suka zo daga Makidoniya, Bulus ya dukufa a kan yin wa'azi, yana tabbatar wa Yahudawa, cewa Almasihu dai Yesu ne.