Acts 18:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Bulus ya bar majami’ar ya kuma tafi ƙofar da take kusa da gidan Titus Yustus, mai yi wa Allah sujada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَتَاشِ دَغَ وُرِنْ يَتَڢِے غِدَنْ وَنِ مُتُمْ مَيْ سُونَ تِتِيُسْ يُسْتُسْ، مَيْ بَوْتَرْ اللَّهْ ، غِدَنْسَ كُوَ يَنَ كُسَدَ مَجَمِعَ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tashi daga nan ya je gidan wani mutum mai suna Titus Yustus mai ibada, gidansa kuwa gab da majami'a yake.