Acts 19:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya yi ayyukan banmamakin da suka wuce misali ta hannu Bulus,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَنُّنْ بُلُسْ كُمَ اللَّهْ يَيِ وَطَنْسُ مَنْيَنْ أَيُّكَنْ بَنْ مَامَاكِنْ دَ بَعَسَابَا غَنِبَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta hannun Bulus kuma Allah ya yi waɗansu mu'ujizai da ba a saba gani ba,