Acts 19:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
har ma ana kai hankicif da adikan da suka taษa jikinsa wa marasa lafiya, suka kuwa warke daga cututtukansu mugayen ruhohi kuma suka rabu da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏูู ุญูุฑู ู
ูุง ุนูุฏููู ุนููู ุทููููู ุญูููููุซู ููุงุณู ูููุงู ุฑูุบูุฑู ุฏู ุชูุชููปู ุฌูููููุณูุ ุนููู ูููููู ููุทูููุฏู ุจูุงุณูุฏู ููุงฺขูููุ ุณููู ุณูููุฑูููููฐุ ู
ููุบูููููฐูู ุฑููุญููุงูุญู ููู
ู ุณูุฑูุจู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
har akan kai wa marasa lafiya adikansa, ko tufafinsa da yake sawa yana aiki, sun kuwa warke daga cuce-cucensu, baฦaฦen aljannu kuma sun rabu da su.