Acts 19:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin da yake da mugun ruhun ya fāɗa musu ya sha ƙarfinsu duka. Ya yi musu dūkan tsiya har suka fita a guje daga gidan tsirara jini yana zuba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتُمِنَّنْ مَيْ مُوغُنْ رُوحُ يَيِ ڟَلّٜىٰ، يَهَوْ مُسُ، يَشَا ڧَرْڢِنْسُ دُكَنْسُ، حَرْ سُكَ ڢِتَ دَغَ غِدَنْ أَغُجٜىٰ ڟِرَرَ دَ جِكِنْسُ دُكْ رَوْنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin nan mai aljanin sai ya daka tsalle, ya fāɗa musu, ya fi ƙarfinsu dukkansu, ya ci ɗunguminsu, har suka fita daga gidan a guje, a tuɓe, suna masu rauni.