Acts 19:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yahudawa da Hellenawan da suke zama a Afisa suka ji wannan labari sai duk tsoro ya kama su, aka kuwa darjanta sunan Ubangiji Yesu ฦwarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฏููููู ู
ูุงุณู ุฐูู
ู ุงููุนฺูขูุณูุ ูููููุฏูุงููุง ุฏู ููุทูููุฏู ุจูุง ูููููุฏูุงููุง ุจูุ ุณูููุฌู ููุงุจูุฑููู ููููููู ุงููุจูููุฏู ฺููขูุฑูุ ุณููู ฺููุงูุฑููุงู ููููุงู
ูุณูุ ุณููู ูููู ุทููููููู ุณูููููู ุนูุจูููโุบูุฌู ุนููุณูููฐ ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan abu fa ya sanu ga dukan mazaunan Afisa, Yahudawa da al'ummai duka, duka kuma tsoro ya kama su, aka kuwa ษaukaka sunan Ubangiji Yesu.