Acts 19:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya tambaye, su ya ce, “Kun karɓi Ruhu Mai Tsarki sa’ad da kuka gaskata?” Suka amsa suka ce, “A’a, ba mu ma san akwai Ruhu Mai Tsarki ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ مُسُ «كُنْ كَرْٻِ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے لُواْكَثِنْ دَ كُكَ بَادَ غَسْكِيَ؟» سُكَثٜىٰ مَسَ «بَمُ مَا سَنْ أَݣَويْ رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے بَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sai ya ce musu, “Kun sami Ruhu Mai Tsarki sa'ad da kuka ba da gaskiya?” Suka ce masa, “Ba mu ma ji zuwan Ruhu Mai Tsarki ba.”