Acts 19:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya tara su wuri ɗaya, tare da masu irin wannan sana’ar ya ce, “Ku jama’a, kun san muna samun kuɗin shiga sosai daga wannan sana’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَتَرَسُ دَ دُكْ مَاسُ يِنْ إِرِنْ وَنَّنْ عَيْكِ، يَثٜىٰ «كُو جَمَعَ، كُنْ سَنِ ڢَا دَ سَنَعَرْ نَنْ مُكٜىٰيِنْ أَرْزِڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tara su da duk ma'aikatan irin wannan sana'a, ya ce, “Ya ku jama'a, kun sani fa da sana'ar nan muke arziki.