Acts 19:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma kuna ji kuna gani yadda Bulus ษ—in nan ya shawo kan mutane da yawa ya kuma sa suka bauษ—e a nan a Afisa da dukan lardin Asiya. Yana cewa alloli da mutum ya ฦ™era ba alloli ba ne ko kaษ—an.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูู…ูŽ ูƒูู†ูŽุฌู ูƒูู†ูŽ ุบูŽู†ูุŒ ุจูŽ ุงู”ูŽู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽฺขูุณูŽ ูƒูŽุทูŽูŠู’ุจูŽุŒ ูƒูุณูŽู†ู’ ุฏููƒู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุงู”ูŽุณููŠูŽ ู…ูŽุงุŒ ุจูู„ูุณู’ ุทูู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽุฑูู†ู’ุฌูŽูŠู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž ูŠูŽุฌููˆูŠูŽุฑู’ ุฏูŽุณููˆุŒ ูŠูŽู†ูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽูŠู ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ู ุจูŽ ุงู”ูŽู„ู‘ููˆุงู’ู„ู ุจูŽู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna kuwa ji, kuna gani, ba a nan Afisa kawai ba, kusan ma a duk ฦ™asar Asiya, Bulus ษ—in nan ya rinjayi mutane masu yawan gaske, ya juyar da su, yana cewa, allolin da mutum ya ฦ™era ba alloli ba ne.