Acts 19:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka ji haka, sai suka yi fushi ƙwarai suka fara ihu suna cewa, “Girma ta tabbata ga Artemis ta Afisawa!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ سُكَجِ حَكَ، سَيْ سُكَ ثِكَ دَ ڢُشِے سُواْسَيْ، سُكَ طَغَ مُرْيَ غَبَاطَيَ سُنَ ثٜىٰوَ «غِرْمَ يَتَبَّتَا غَ أَرْتٜىٰمِسْ تَ أَڢِسَاوَا!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka ji haka suka hasala ƙwarai, suka kuma ɗaga murya gaba ɗaya suna cewa, “Girma yā tabbata ga Artimas ta Afisawa!”