Acts 19:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya so ya bayyana a gaban taron, amma almajirai ba su bar shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بُلُسْ يَسُواْ يَشِغَ تَارُواْنَّنْ، عَمَّا مَاسُبِے سُكَ حَنَ شِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bulus ya so shiga taron nan, amma masu bi suka hana shi.