Acts 19:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har waɗansu shugabannin lardin ma, abokan Bulus, suka aika masa suna roƙonsa kada yă kuskura ya shiga filin nan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ مَنْيَنْ هَكِمَيْ نَڧَسَرْ أَسِيَ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَبُواْكَنْسَ، سُو مَا سُكَ عَيْكَ مَسَ، سُكَ ضُواْڧٜىٰشِ كَدَ يَكُسْكُرَ يَشِغَ وَجٜىٰنْ تَارُواْنَّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu zaɓaɓɓun mutanen ƙasar Asiya, waɗanda suke abokansa, su ma suka aika masa, suka roƙe shi kada ya kuskura ya shiga dandalin nan.