Acts 19:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Taron kuwa ya ruɗe. Waɗansu suna ihu suna ce abu kaza, waɗansu kuma wani abu dabam. Yawancin mutane kuma ba su ma san abin da ya sa suke a wurin ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ دَ سُكَ تَارُ كُوَ دُكْ مَا أَ ضِكِثِے سُكٜىٰ، غَمَا بَسُ مَا سَنْ أَبِنْدَ يَسَا سُكَ تَارُبَ؞ وَطَنْسُ سُنَ تَادَ مُرْيَ سُنَ ڢَطِنْ وَنَّنْ أَبُ، وَطَنْسُ كُمَ سُنَ ڢَطِنْ وَنْثَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taron kuwa, waɗansu suka ta da murya su ce kaza, waɗansu su ce kaza, don duk taron a ruɗe yake, yawancinsu ma ba su san dalilin da ya sa suka taru ba.