Acts 19:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahudawa suka tura Alekzanda gaba, sai waɗansu a taron suka riƙa yin masa ihu. Sai ya ɗaga hannu don a yi shiru don yă kāre kansa a gaban mutane.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْسُ يَهُودَاوَا سُكَ تُورَ وَنِ مَيْ سُونَ إِسْكَنْدَرِ غَبَ، شِيكُوَ يَطَغَ حَنُّ عَيِ شِضُ دُواْمِنْ يَيِ مُسُ بَيَانِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yahudawa suka gabatar da Iskandari, waɗansu suka ɗauka a kan shi ne sanadin abin. Iskandari kuwa ya ɗaga hannu a yi shiru, don ya kawo musu hanzari,