Acts 19:35 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai magatakardar birnin ya sa taron su yi shiru, saโ€™an nan ya ce, โ€œMutanen Afisa, ashe duk duniya ba tฤƒ san cewa birnin Afisa ce mai lura da haikalin Artemis mai girma da kuma siffarta da ya fฤษ—i daga sama ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู…ูŽุฑูุจููˆุซูู†ู’ ุบูŽุฑูู†ู’ ูŠูŽุณูŽุง ุณููƒูŽูŠู ุดูุถูุŒ ุณูŽูŠู’ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูƒููˆ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู”ูŽฺขูุณูŽ! ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ูŠูŽุณูŽู†ู’ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ุงู”ูŽฺขูุณูŽ ู†ูœู‰ูฐ ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ูƒูู„ูŽ ุฏูŽ ู‡ูŽูŠู’ูƒูŽู„ูู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุบูุฑู’ู…ูŽ ุงู”ูŽุฑู’ุชูœู‰ูฐู…ูุณู’ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุฏููˆฺŸูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ฺŸูŽุฑู’ูƒูู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏูŽูŠูŽฺขูŽุงุทููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุณูŽู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, da magatakardan garin ya kwantar da hankalin jama'a, ya ce, โ€œKu mutanen Afisa! Wane mutum ne bai san cewa musamman birnin Afisawa ne suke kula da haikalin mai girma Artimas ba, da kuma dutsen nan da ya faษ—o daga sama?

Recommended Reading