Acts 19:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, da yake ba dama a yi mūsun wannan gaskiya, ya kamata ku natsu kada ku yi kome da garaje.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، تُنْدَيَكٜىٰ بَا دَامَ عَيِمُسُونْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ، أَيْ، يَا كَمَاتَ كُنَڟُ، كَدَ كُيِ كُواْمٜىٰ دَ غَضَجٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, da yake ba dama a yi musun waɗannan abubuwa, ai, ya kamata ku natsu, kada ku yi kome da garaje.