Acts 19:38 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, in haka ne, in Demetiriyus da abokan sana’arsa suna da wata magana game da wani ai, kotuna suna nan a buɗe, akwai kuma muƙaddasai. Suna iya kai ƙara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ دِمِتِرِيُسْ دَ أَبُواْكَنْ سَنَعَرْسَ سُنَدَ وَتَ دَامُوَ غَمٜىٰدَ وَنِ، أَيْ، غَا طَاكِنْ شَرِيعَ عَبُوطٜىٰ، غَا كُمَ مَاسُ شَرِيعَ، سَيْسُكَيْ ڧَارَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, in Dimitiriyas da abokan sana'arsa suna da wata magana a game da wani, ai, ga ɗakin shari'a a buɗe, ga kuma mahukunta, sai su kai ƙara.