Acts 19:39 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kuma akwai wani abu har yanzu da kuke so ku kawo, dole a daidaita shi a majalisa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ أَݣَويْ وَنِ أَبُ دَبَمْ دَ كُكٜىٰسُواْ كُسَنِ، أَيْ، سَيْ أَدَيْدَيْتَ أَ مَجَلِسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma in wani abu kuke nema dabam, to, ai, sai a daidaita a majalisa ke nan.