Acts 19:40 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yadda yake a yanzu, muna a hatsarin amsa zargin ta da hargitsi saboda abin da ya faru yau. Da yake ba za mu iya ba da dalilin da ya sa aka yi wannan hargitsi ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุญูŽฺงููŠฺงูŽ ู…ูู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุญูŽฺŸูŽุฑูู†ู’ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽุฑู’ ฺงูŽุงุฑูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุชูŽุงูˆูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽูˆู’ุŒ ุชูู†ู’ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุจูŽุฐูŽุงู…ู ุนููŠูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ุฏูŽู„ููŠู„ูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽุง ูˆูŽู†ู ุชูŽุงุดูู†ู’ ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ู ูŠูŽฺขูŽุฑูุจูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika muna cikin hatsarin amsa ฦ™ara a kan tawaye saboda al'amarin nan na yau, tun da yake ba za mu iya ba da wani hanzari game da taron hargitsin nan ba.โ€