Acts 19:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Bulus ya ɗibiya musu hannuwansa, sai Ruhu Mai Tsarki ya sauka musu, suka kuwa yi magana da harsuna, suka kuma yi annabci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ بُلُسْ يَسَا مُسُ حَنُّنْ أَلْبَرْكَ، رُوحُ مَيْ ڟَرْكِے كُوَ يَسَوْكُواْ مُسُ، سُكَ كُوَيِ مَغَنَ دَ وَطَنْسُ هَرْسُنَ، سُنَ أَنَّبْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Bulus ya ɗora musu hannu, Ruhu Mai Tsarki ya sauko musu, suka kuwa yi magana da waɗansu harsuna, suna annabci.