Acts 19:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bulus ya shiga majamiโa ya yi magana gabagadi a can na watanni uku, yana muhawwara yana kuma rinjayarsu game da mulkin Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุจูููุณู ููุดูุบู ู
ูุฌูู
ูุนู ูููู ููุนูุธู ุจูุงุจู ฺููุงูุฑููุงูุ ููููู
ููู ููุชูุง ุนููู ูููู ูููฐููุงู ู
ูุณู ุฏููููููููุ ูููู ุฑูููุฌูููุฑูุณู ุนููููู ุดูุนููููู ู
ููููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya shiga majami'a yana wa'azi gabagaษi, ya kuma yi wata uku yana muhawwara da su, yana kuma rinjayarsu a kan al'amarin Mulkin Allah.