Acts 2:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Allah ya ce, ‘A kwanakin ƙarshe, zan zubo Ruhuna bisa dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci, samarinku za su ga wahayoyi, dattawanku kuma za su yi mafarkai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
« ‹ اللَّهْ يَثٜىٰ، «عَݣُونَكِنْ ڧَرْشٜىٰ ذَنْ ظُبُواْوَ دُكَنْ یَنْ أَدَمْ رُوحُنَ ؞ یَیَنْكُ مَظَا دَ مَاتَا ذَاسُيِ أَنَّبْثِ؞ سَمَارِنْكُ ذَاسُغَ رُعُيُواْيِ، ڟُواْڢَڢِّنْكُ كُمَ ذَاسُيِ مَڢَرْكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Allah ya ce, A zamanin karshe zai zamanto zan zubo wa dukan 'yan adam Ruhuna. 'Ya'yanku mata da maza za su yi annabci, Wahayi zai zo wa samarinku, Dattawanku kuma za su yi mafarkai.