Acts 2:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai, har ma a kan bayina, maza da mata, zan zubo Ruhuna a waɗancan kwanaki, za su kuwa yi annabci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، حَرْ مَا عَݣُونَكِنْنَنْ ذَنْ ظُبُواْ رُوحُنَ عَكَنْ بَايِنَ مَظَا دَ مَاتَا، ذَاسُ كُمَيِ أَنَّبْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika, har ma a kwanakin nan zan zubo Ruhuna a kan bayina mata da maza, Za su kuma yi annabci.