Acts 2:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An ba da wannan mutum gare ku bisa ga nufin Allah da kuma rigyasaninsa, ku kuma tare da taimakon mugayen mutane, kuka kashe shi ta wurin kafa shi a kan gicciye.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดู ู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ุŒ ุงู”ูŽู†ู’ุจูŽุงุฏูŽุดู ุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒู ุจูุณูŽุบูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽฺงูŽุฏู‘ูŽุฑูŽ ูƒูู…ูŽ ุฏูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุฑูุบูŽุง ูŠูŽุณูŽู†ูุŒ ูƒููƒูŽ ูƒููˆูŽ ุบูุซู‘ููŠูœู‰ูฐุดูุŒ ูƒููƒูŽ ูƒูŽุดูœู‰ูฐุดู ุชูŽู‡ูŽู†ู‘ูู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุฐูู†ููˆุจูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
shi Yesun nan fa, an ba da shi bisa ฦ™addarar Allah da rigyasaninsa, ku kuwa kuka gicciye shi, kuka kashe shi, ta hannun masu zunubi.